iqna

IQNA

matukar muhimmanci
Tehran (IQNA) Tarin litattafai na rayuwa da kalmomin Imam Ali (a.s.) a cikin harshen Spanish an ajiye su a dakin karatu na Musulunci na wannan kasa ta hanyar kokarin shawarwarin al'adu na Iran a kasar Spain.
Lambar Labari: 3487570    Ranar Watsawa : 2022/07/20

Tehran (IQNA) an gudanar da gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki ta daliban sakandare a birnin Kampala na kasar Uganda.
Lambar Labari: 3486014    Ranar Watsawa : 2021/06/15

Tehran (IQNA) an kaddamar da wani littafi da ke magana kan yadda batun nuna kyamar musulunci ya zama bangare na siyasa a kasar Amurka.
Lambar Labari: 3484960    Ranar Watsawa : 2020/07/07